Sharhin Akan Shirin Izzar So
Shirin Izzarso Film ne wanda yake dauke da fadakarwa, nishadantarwa tare da soyayya wannan Film ya samu kwarewa ta ta Aiki, inda marubucin ya zuba Basirarsa wajen tabbatar da abinda ake nema ya samu.

Ku bayyana mana ra’ayinku akan wannan shiri. Kuma zamu cigaba da kawo muku sababbin shirye shirye da labaran da suka shahara a fagen shirye shiryen Hausa dama na Turanci
Ku sani wannan shiri ba mallakinmu bane kuma bamu da alhakin komai akan wannan shiri, kuma zamu sanar daku hakan akan kowanne shiri da muka kawo muku sai dai in mallakinmu ne.
Mungode Karku manta ku turawa mutane ta WhatsApp da kafafen sada zumunta.