Hamisu Breaker – Alkhairi EP Album 2021
Tun bayan sakin wakar Sai Dake, Hamisu Breaker Dorayi yake ta kokarin Kawo wa Mutane da masoya Album da gamsar dasu, a Wannan Kokarinne Mawaki Hamisu Breaker bayan Wata Hudu saki Shahararren Album dinshi Mai Suna: Alkhairi
Album din Alkhairi Yana dauke da Wakoki 15
Wakokin Sun Hada da:
- Hamisu Breaker – Soyayya
- Jinin Jikina
- Kibani Dama
- Na Fara Soyayya
- Dani Dake
- Gimbiya
- Sirrina
- Muradin Zuciya
- So Gaskiya Ne
- Sarauniya Ta Boye
- Kada Ki Bari
- Habibty
- Dan Dako
- Assalamu Alaiki
- Manyan Mata
Zaku iya Saurarar Wannan Album Gaba dayanshi